Npower Batch C: kusa tsammanin biyan kud’ad’en ku

Za muyi bayani ne akan yadda za’a biya kud’ad’en octoba, nuwamba da disamba.

A irin wannan lokacin da yan aikin sa kai na Npower ke tunanin baza’a biya kudin octoba,nuwamba da disamba kafin kirsimeti ba, tunda har shekarar tazo karshe, Npower zasu iya biyan bazata.

Duk da yake hukumar bata ce komai ba akan yaushe za’a biya kudin octoba, Nuwamba da disamba ba za su iya bada mamaki.

Hukumar tace rashin biyan kudin na da ala’ka ne da rashin bin ka’idojin da aka ‘kindaya na wasu daga cikin yan aikin sa kai na Npower .

Duk da haka, biyan kudin Nuwamba ko Disamba kafin kirsimeti ze kawo sassauci ga tsarin Npower da kuma kara ma yan aikin sa kai na Npower karfin gwiwa ko ho’b’basa don ci gaba da ayyukan su a guraben da suke a shekarar 2022.

Tunda mun kusa shiga shekara ta 2022, mu ci gaba da addu’a don shekarar tazo mana da albarka mai tarin yawa. Wannan shine abinda muka samu daga Npower.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.